Who shall I fear if not Jesus by Matedra


By Vicky684 Wednesday 24th of July 2024
if_not_jesus-wizinko.webp
Lyrics: tsoron wane zanji inba yesu ba(4x)
 
(1) ina bada gaskiya ga Allah uba mai iko Wanda yayi sama da kasa da sammai.
 
(2)ta wurin mutuwan sa da tashin sa ceto ,ta wurin mutuwan sa da tashin sa mun sami salama.
 
tsoron wane zanji inba yesu ba(4x)
 
(3) oh ya yesu kabi damu zuwa mulkin ka, ka kai mu zuwa gida oh gida mai daraja, bari girma da yabo su tabbata a gareka, (2x)
 
Tsoron wane zanji inba yesu ba(4x)

Get on Audiomack